An rage mugun iri: Sojoji sun hallaka hatsabiban ƴan bindiga 2, bayan kashe 43 a Katsina
Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 45 a Danmusa, Katsina bayan gumurzu mai zafi. Daga cikin su akwai fitaccen jagoran ‘yan bindiga Kachallah Alti
An rage mugun iri: Sojoji sun hallaka hatsabiban ƴan bindiga 2, bayan kashe 43 a Katsina Read More »













