Yadda Buhari ya kafa tarihin zuwa kasashe 21 a 2016 yayin da Tinubu ya je 24 a mulkinsa
Shugaba Bola Tinubu ya yi tafiye-tafiye 10 a 2025, yana jawo muhawara, yayin da Muhammadu Buhari ya yi tafiye-tafiye 21 a shekarar 2016 kacal a mulkinsa.
Yadda Buhari ya kafa tarihin zuwa kasashe 21 a 2016 yayin da Tinubu ya je 24 a mulkinsa Read More »











