Waspapping: Matashin da DSS ta kama a Najeriya kan yakin Iran ya fadi masu hannu a tsare shi
Sani Buhari, wanda aka fi sani da Sarki Waspapping ya musanta zargin da ake cewa NSA je ya tura aka kama shi kan maganar da ya yi game da yakin Iran da Isra’ila.








