Rasuwar sanata ta girgiza Majalisar Dattawa, ta yi zama na musamman don girmama shi
Majalisar dattawan Najeriya ta yi zama na musamman domin girmama marigayin Sanatan Enugu ta Arewa, Okechukwu Ezea wanda ya mutu a watan Nuwamba, 2025.
Rasuwar sanata ta girgiza Majalisar Dattawa, ta yi zama na musamman don girmama shi Read More »





















