Kotu ta sake dage shari’ar El-Rufa’i, zai san makomarsa nan da makonni 2
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa’i zai kammala sanin makaomarsa bayan ya nemu kotu ta ba shi beli a shari’a da ICPC.
Kotu ta sake dage shari’ar El-Rufa’i, zai san makomarsa nan da makonni 2 Read More »





