An tura shugaban Darika kurkuku bayan gurfanar da shi a kotun Kano
Kotu ta tura malamin Musulunci, shugaban tsagin Darikar Qadiriyya, Sheikh Ibrahim Isa Makwarari gidan gyaran hali kar karkatar da fili bayan gaza cika sharudan beli.
An tura shugaban Darika kurkuku bayan gurfanar da shi a kotun Kano Read More »











