Tinubu zai ziyarci jihohi 4, zai fara da Jos inda aka kashe Musulmai da Kiristoci
Shugaba Bola Tinubu ya sauya fasalin ziyarar sa ta kwanaki 10, inda zai fara zuwa Jos domin ta’aziyya kafin kaddamar da katafaren filin jirgin kaya na jihar Ogun.
Tinubu zai ziyarci jihohi 4, zai fara da Jos inda aka kashe Musulmai da Kiristoci Read More »







