An shiga firgici a Gombe, ‘yan bindiga sun farmaki garuruwa 4, sun kashe mutane
‘Yan bindiga sun kashe mata mai juna biyu da ɗan uwanta a Pindiga, Gombe; ƴan sanda sun kashe mahara 3 tare da ceto mutane 2 daga hannun masu garkuwa.
An shiga firgici a Gombe, ‘yan bindiga sun farmaki garuruwa 4, sun kashe mutane Read More »


















