294B49Ee259A428C

Kwamishina da hadimin Gwamna Radda sun yi murabus, an ji dalili

Kwamishinan muhalli na jihar Katsina da hadimin Gwamna Dikko Umaru Raddansun yi murabus daga kan mukamansu. Sun yi murabus ne don zaben 2027 mai zuwa.

Kwamishina da hadimin Gwamna Radda sun yi murabus, an ji dalili Read More »