2027: Buba Galadima ya tona shirin sanatoci kan dokar zabe
Babban kusa a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya soki sanatoci kan yadda suka amince da dokar zabe ta 2026. Buba Galadima ya bayyana wayon da suke son yi.
2027: Buba Galadima ya tona shirin sanatoci kan dokar zabe Read More »





















