Hukumar EFCC ta cafke mai martaba sarki, ana zargin ya yi sama da faɗi da N150m
EFCC ta kama Mai Martaba Sarki Michael Sado, na kasar Okpella, kan zargin satar N250m. Ana bincikar sa kan karkatar da kuɗaɗen al’umma da Dangote ya bayar.
Hukumar EFCC ta cafke mai martaba sarki, ana zargin ya yi sama da faɗi da N150m Read More »












