Bayan karyata mutuwarsa, Netanyahu ya kalubalanci Mojtaba Khamenei ya fito fili
Firaministan Isra’ila, Netanyahu, ya ce Mojtaba Khamenei ba zai iya fitowa bainar jama’a ba, yayin da Iran ke ci gaba da kai hari kan sansanonin sojojin Amurka.
Bayan karyata mutuwarsa, Netanyahu ya kalubalanci Mojtaba Khamenei ya fito fili Read More »











