“Ana buƙatar taimako”: Shehu Sani ya yi maraba da girke sojojin Amurka a Najeriya
A labarin nan, za a ji Sanata Shehu Sani a bayyana cewa duk da akwai damuwar shigowar sojojin Amurka ƙasar, a maganar gaskiya ana buƙatar taimako kan yan ta’adda.
“Ana buƙatar taimako”: Shehu Sani ya yi maraba da girke sojojin Amurka a Najeriya Read More »



















