Ga dama ta samu: WikkiTimes ta kaddamar da shirin ‘Femi Falana Legal Defenders’
Gidauniyar WikkiTimes ta kaddamar da shirin horar da lauyoyi 25 domin kare yan jarida dake fuskantar takurawa a gaban kotu kan ayyukansu na bincike.
Ga dama ta samu: WikkiTimes ta kaddamar da shirin ‘Femi Falana Legal Defenders’ Read More »









