Dr Bashir Aliyu ya yi kaca kaca da Netanyahu kan kama masu sukar Isra’ila a Arewa
Malamin addinin Musulunci, Dr Bashir Aliyu Umar ya caccaki gwamnatin Najeriya kan kama masu sukar Isra’ila da Benjamin Netanyahu kan yakin da ake yi da Iran.
Dr Bashir Aliyu ya yi kaca kaca da Netanyahu kan kama masu sukar Isra’ila a Arewa Read More »





