Ma’aikata za su yi kwanaki 2 ba su je ofis ba, gwamnatin Najeriya ta ba da hutu
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranakun Juma’a da Litinin a matsayin ranakun hutu domin bikin Easter da Good Friday na 2026. An bukaci Kiristoci su yi wa kasa addu’a.
Ma’aikata za su yi kwanaki 2 ba su je ofis ba, gwamnatin Najeriya ta ba da hutu Read More »
















