JNI ta fadi adadin Musulman da aka kashe a harin jihar Filato
Kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta sanar da cewa an kashe Musulmi 4 a wani hari da aka kai Rukuba a Filato yayi da har yanzu ba a san ina Musulmi 10 suke ba.
JNI ta fadi adadin Musulman da aka kashe a harin jihar Filato Read More »



















