Wata sabuwa: El Rufai ya burma cikin matsala bayan zaman kotu
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya bayyana a gaban kotu kan bukatar belin da ya nema. Sai dai bayan zaman kotu, jami’an DSS sun cafke shi.
Wata sabuwa: El Rufai ya burma cikin matsala bayan zaman kotu Read More »


















