Babban taron APC ya ci rayuka, hadimin gwamna da kansiloli 2 sun riga mu gidan gaskiya
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar daya daga cikin hadiman Gwamna Nasir Idris Kauran Gwandu da wasu kansiloli biyu a hanyarsu ta zuwa filin taron APC a Abuja.
Babban taron APC ya ci rayuka, hadimin gwamna da kansiloli 2 sun riga mu gidan gaskiya Read More »


















