Abin da Ministan tsaro ya fada wa sojojin da ke arangama da ‘yan ta’adda a Borno
A labarin nan, za a ji cewa Ministocin tsaron Najeriya, Christopher Musa da Bello Matawalle sun ziyarci jihar Borno bayan munanan hare-hare a kwanakin baya.
Abin da Ministan tsaro ya fada wa sojojin da ke arangama da ‘yan ta’adda a Borno Read More »



















