Yan Najeriya za su caɓa, gwamantin Tinubu ta ware N1bn domin tallafa masu
Yayin da ake fama da talauci a kasa, gwamnatin tarayya ta sanar da shirin rabon sama da Naira biliyan daya ga kananan da matsakaitan sana’o’i a kasar.
Yan Najeriya za su caɓa, gwamantin Tinubu ta ware N1bn domin tallafa masu Read More »









